Don Me Ake Wanke Hannu?

Wanke hannu da kyau zai iya hanna yaduwar kwayar cuta.
Hanya ce mai inganci don kiwon lafiya.
Don Me Ake Wanke Hannu? Hany ace mai nishadantarwa don koya wa yara muhimancin wanke Hannu.
Tare da misalai masu launuka da harshe mai sauki, Yara za su so karanta wannan littafi su kuma tattara stiku a karshen labarin.
Don Me Ake Wanke Hannu? Za ta dace wa duk masu koyan karatu da kuma lokacin labara
Kari ne mai girma don bukukkuwa da hidimominka.
Ka sayi littafin nan wa duk yaran da ke rayuwarka,
Ka kuma kara don ka ba wa wasu.

Book Reviews